Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a jahar Arcanza ta kasar Amurka, wadda cibiyar kula da harkokin musulun yankin ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa, tare da halaratr daruruwan dalibai na makarantun musulmin yankin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na The Huda Academy an bayyana cewa, za a gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a jahar Arcanza ta kasar Amurka, wadda cibiyar kula da harkokin musulun yankin ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa, tare da halaratr daruruwan dalibai na makarantun musulmin yankin baki daya.
Bayanin ya ci gaba da cewa a wani bangare guda kuma a cikin wani byani da ya fitar bababn sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi, ya bayyana irin wadannan ayyuka na ta'addanci da gwamnatin yahudawan sahyuniyan take aikatawa kan fararen hula palastinawa da cewa aiki ne da ya yi hannaun riga da dukaknin ka'idoji da kuma dokoki na kasa da kasa, a akn ya kirayi dukkanin gwamnatoci masu fada a ji da suke safke nauyin da ya rataya kansu.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, an fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a birnin Nuakshaut fadar mulkin kasar Mauritaniya tare da halartar masana da kuma makaranta gami da mahardata na kasar ta Mauritania.
775652