Bangaren siyasa da zamantakewa; Hujjatul Islam Said Hamid Alhasan shugaban jami'ar Nazimiya a garin Lakhunu a bukin Sugawari Aba Abdallah Huseini (AS) a ranar ashirin da takwas ga watan farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a Huseiniyar ga garin ya bayyana cewa babu wani addinin Allah da ya amince da ayyukan ta'addnci.