Bangaren kasa da kasa; mambobin kungiyar hadin kan kasashen musulmi OCI a halin yanzu na karbar kaso sha bakwai cikin dari na kasuwanci a tsakanin mambobin kungiya har zuwa shekara ta dubu biyu da goma na miladiya yayin da za ta haura da kara kason da take karba zuwa kaso ashiri cikin dari a nan gaba.