IQNA

Taron Binciken Canji Da Sauyi A Yankin Gabas Ta Tsikiya Da Rawar Iran

18:02 - April 21, 2011
Lambar Labari: 2109644
Bangaren siyasa; a farkon watan Urdebesht na shekarar hijira shamsiya ta dubu daya da dari uku da tis'in ne za a gudanar da wani taron yin nazari da bincike kan sauye-sauye da canje-canjen da ake fuskanta a yankin gabas ta tsakiya da kuma rawar da jamhuriyar musulunci ta Iran ke takawa.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ikna ne ya watsa rahoton cewa; a farkon watan Urdebesht na shekarar hijira shamsiya ta dubu daya da dari uku da tis'in ne za a gudanar da wani taron yin nazari da bincike kan sauye-sauye da canje-canjen da ake fuskanta a yankin gabas ta tsakiya da kuma rawar da jamhuriyar musulunci ta Iran ke takawa. A wannan wannann taro za a yi nazari da bincike da kuma dogon nazari kan sauye-sauye da canje-canjen da musulmi ke son gani a kasashensu na yankin gabas ta tsakiya da kuma hanyoyin da za a cimmawa hakan.


777749
captcha