IQNA

Suiwidin Ce Za Ta Dauki Nauyin Taron Aiki Mai Kyau A Mahangar Musulunci

Bangaren kasa da kasa; a kasar Suiwidin ne za a gudanar da taron aiki na gari mai kyau a mahangar addininin musulunci da hukumar kula da koyarwa da ilimi da al'adu na musulunci Asesko da ke karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta shirya a daga bakwai zuwa tara ga watan Urdebesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Janeva.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a kasar Suiwidin ne za a gudanar da taron aiki na gari mai kyau a mahangar addininin musulunci da hukumar kula da koyarwa da ilimi da al'adu na musulunci Asesko da ke karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta shirya a daga bakwai zuwa tara ga watan Urdebesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Janeva. A wannan taro masana da kwararru za su yi nazari da yin bincike da bahasi kan ilimi da hanyoyin da za su inganta ilimi a tsakanin kasashen musulmi da kuma irin alfanon da ke tattare da ilimi da bayar da shi musamman ilimi da ke kan tafarki na gari.

778564