IQNA

An Bayar Da Kyautar Girmamawa Ta Musamman Ga Shugaban Kungiyar ISESCO

Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyauta ta musamman domin ban girma ga babban sakataren kungiyar raya ilimi da bunkasa al'adun musulmi ta ISESCO Altuwaijari, sakamakon irin ayyukan da wannan kungiya take gudanarwa a duniya domin bukasa harkokin iilimin addinin muslunci ga sauran al'ummomin duniya.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ISECO an bayyana cewa, an bayar da kyauta ta musamman domin ban girma ga babban sakataren kungiyar raya ilimi da bunkasa al'adun musulmi ta ISESCO Altuwaijari, sakamakon irin ayyukan da wannan kungiya take gudanarwa a duniya domin bukasa harkokin iilimin addinin muslunci ga sauran al'ummomin duniya, musamman ma wadanda ba su da masaniya kan koyarwar addini.

Abdulrahaman Al-tuwaijari wanda dan asalin kasar saudiyya ne, shi ne bababn sakataren kungiyar yara ilmi da bunkasa al'and addinin muslunci ta kasa da kasa, wadda take karkashin kungiyar hadin kan kasashen muslmin duniya, bangaren kula da harkokin addinin muslunci na hadaddiyar daular larabawa a birnin Dubai ne ya ba shi wannan kyuatar ban girma a gaban darurwan mahalarta taron da aka gudanar kan hakan.

Hukmar ta bayar da kyauta ta musamman domin ban girma ga babban sakataren kungiyar raya ilimi da bunkasa al'adun musulmi ta ISESCO Altuwaijari, sakamakon irin ayyukan da wannan kungiya take gudanarwa a duniya domin bukasa harkokin iilimin addinin muslunci ga sauran al'ummomin duniya domin karfafa gwiwarsa.

778587