Bangaren kasa da kasa; hukumar da ke kula da harkokin iliminda al'adun musulunci a kungiyar hadin kan kasashen musulmi Asesko ya mika sakon ta'aziyarta kan rasuwar Muhammad Mustapha Alshaka'atu mai bawa Sheikhul Azhar shawara.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa'; hukumar da ke kula da harkokin iliminda al'adun musulunci a kungiyar hadin kan kasashen musulmi Asesko ya mika sakon ta'aziyarta kan rasuwar Muhammad Mustapha Alshaka'atu mai bawa Sheikhul Azhar shawara. Abdul Aziz Usman Altawijari babban sakataren hukumar yada ilimi da al'
Adun musulunci ta asesko ya yi nuni da babbar gudummuwar da wannan bawon Allah ya bayar wajan ciyar da musulunci da kuma addini da taimakwa musulmi a fannoni da dama da kuma yada ilimin addinin musulunci da al'adu.
778878