Bangaren kasa da kasa;a karo na uku za gudanar da taron kasa da kasa mai taken musulunci a tsakanin al'ummar nahiyar Turai da za a gudanar a kasar faransa da mu'assisar faransa mai kuma da yada addinin musulunci ta shirya a ranar bakwai ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis' hijira shamsiya. A birnin Liyon.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ne ya watsa rahoton cewa; a karo na uku za gudanar da taron kasa da kasa mai taken musulunci a tsakanin al'ummar nahiyar Turai da za a gudanar a kasar faransa da mu'assisar faransa mai kuma da yada addinin musulunci ta shirya a ranar bakwai ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis' hijira shamsiya. A birnin Liyon.Mahalarta wannan taro na yin nazari da binciken yadda musulunci ke yaduwa a tsakanin al'ummomin yammacin turai da kuma yadda musulmi ke rayuwa a nahiyar ta turai.
780258