Bangaren al'adu da fasaha;a kasar Rasaha ce za a gudanar da kasuwar baje kolin abubuwan cid a sha na halaliya a kasuwar baje kolin da aka bawa taken Halal Ikspu kuma a ranar ashirin da biyu ga watan Khurda na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne za a gudanar na tsawon kwanani uku a cibiyar CROCUS-EXPO a birnin Masko fadar mulkin kasar ta Rasha.