Bangaren kasa da kasa; za a fara gudanar da gasar nuna it=ya rubutu na kasa da kasa day a hada mabuka daga kasashen duniya kan rubuta kur'ani da aka fara a ranar shida ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Madina da cibiyar buga kur'ani mai giram da watsa shi ta Malik Fahad ta shirya
.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; za a fara gudanar da gasar nuna it=ya rubutu na kasa da kasa day a hada mabuka daga kasashen duniya kan rubuta kur'ani da aka fara a ranar shida ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Madina da cibiyar buga kur'ani mai giram da watsa shi ta Malik Fahad ta shirya.A duk lokacin da aka gudanar da wannan gasa ana samin makaranta da marubuta kur'ani daga kasashe da dama da ke samin halarta da kuma ke zama daga cikin gasar da ta shafi kur'ani da rubuta kur'ani mai kayatarwa a duniya.
781034