IQNA

An Mika Takardun Neman Izinin Gina Wata Makarantar Addini A Australia

19:32 - April 27, 2011
Lambar Labari: 2113404
Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar ilimi ta mabiya addinin muslunci a yankin Molton na kasar Australia ta mika wata takardar neman iznin gina wata makarantar addinin muslunci a yanki ga majalisar dokoki, kuma yanzu haka ana jiran amsa dag majalisar kan hakan.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarat cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na meltonweekly an bayyana cewa, wata cibiyar ilimi ta mabiya addinin muslunci a yankin Molton na kasar Australia ta mika wata takardar neman iznin gina wata makarantar addinin muslunci a yanki ga majalisar dokoki, kuma yanzu haka ana jiran amsa dag majalisar kan wannan wasika da aka rubuta.

Mabiya addinin musuluni suna kokarin ganin cewa sun kara fadada ayyukansu na addini da harkokinsu a cikin kasar Australia, wanda hakan ke nuni da cewa hankoron da muslmin suke yi ya fara haifar da da mai ido, daga cikin wannan ci gaban da suke samu har gina masatallatai da suke yi, da kuma makarantu gami da sauran cibiyoyin ilimi a cikin sassa na kasar.

Wata cibiyar ilimi ta mabiya addinin muslunci a yankin Molton na kasar Australia ta mika wata takardar neman iznin gina wata makarantar addinin muslunci a yanki ga majalisar dokoki, kuma yanzu haka ana jiran amsa dag majalisar kan hakan.

781293




captcha