IQNA

Za A Gudanar Da Zaman taron Na Yin Bahasi Kan Matsalolin Koyar Da Addini A Belgium

20:00 - April 28, 2011
Lambar Labari: 2113699
Bangaren kasa da kasa, za agudanar da wani zaman taro domin yin dubi matsalalolin da makarantun addinin suke fuskanta a kasar Belgium wajen koyar da darussa acikin harshen larabci da kuma koyar da sauran ilmomin addinin mmuslunci, domin samo hanyoyin warware wannan matsala.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo na ISESCO an bayyana cewa, za agudanar da wani zaman taro domin yin dubi matsalalolin da makarantun addinin suke fuskanta a kasar Belgium wajen koyar da darussa acikin harshen larabci da kuma koyar da sauran ilmomin addinin mmuslunci, domin samo hanyoyin warware wannan matsala, bisa la’akari da cewa su musulmin kasar ne suke cutuwa da hakan a dukkanin bangarori.
Bayanin ya ci gaba da mabiya addinin muslunci suna samun karuwar adadi a cikin kasar ta Belgium, wanda kuma hakan ko shakka babu yana kara yawan bukatar da suke da ita wajen samun wadataccen ilimi ga yaransu, musamman ma dai ilimin addinin muslunci wanda su musulmin ne kawai za su iya koyar da shi, tare da yin hadin gwiwa da mahukuntan kasar.
Nan ba da jimawa ne ba dai za agudanar da wani zaman taro domin yin dubi matsalalolin da makarantun addinin suke fuskanta a kasar Belgium wajen koyar da darussa acikin harshen larabci da kuma koyar da sauran ilmomin addinin mmuslunci, domin samo hanyoyin warware wannan matsala. 782013

captcha