IQNA

An Girmama Makarancin Kur'ani Na Kasar Iraki A Gasar Kasa Da Kasa

13:22 - April 30, 2011
Lambar Labari: 2113998
Bangaren kasa da kasa, an giirmama wani makarancin kur'ani mai tsarki na kasar Iraki da ya taka rawar gani a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Kuwait a matasayi na kasashen musulmi da na larabawa, inda ba shi kyautuka na girmamawa.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait an bayyana cewa, an giirmama wani makarancin kur'ani mai tsarki na kasar Iraki da ya taka rawar gani a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Kuwait a matasayi na kasashen musulmi da na larabawa, inda ba shi kyautuka na girmamawa da nufin kara karfafa gwiwarsa da sauran makaranta.

Gasar karatun dai an gudanar da ita a bangarorin daban-daban, da hakan ya hada da matakai na farko, inda hakan ya fara daga juzu'I na farko zuwa na biya da kuma na goma har zuwa sha biyar, bayan na kuma an gudanar da bagare na krashe wanda ya kunshi dukkanin kur'ani mai tsarki daga farko har zuwa karshe.

Girmama wani makarancin kur'ani mai tsarki na kasar Iraki da ya taka rawar gani a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Kuwait a matasayi na kasashen musulmi da na larabawa, inda ba shi kyautuka na girmamawa, hakan na nuni ne da irin gagarumin sauyin da aka samu ta fuskacin karatun kur'ani a kasar Iraki.

783029




captcha