Bangaren kasa kasa da kasa;a karo na shidda za a gudanar da taron bainar jama'a na kungiyoyi da hukumomin bayar da agaji na duniyar musulmi a ranar sha biyar ga watan Urdebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin jidda na kasar Saudiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; a karo na shidda za a gudanar da taron bainar jama'a na kungiyoyi da hukumomin bayar da agaji na duniyar musulmi a ranar sha biyar ga watan Urdebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin jidda na kasar Saudiya.A dakin taron na bainar jama'a kungiyoyi da hukumomin agaji na musulmi da ke gudanar da ayyukansu a duniyar musulmi za su yi bayani kan ayyukan da suka aikata da kuma yadda za su inganta da bunkasa ayyukansu a duniyar musulmi.
784887