IQNA

Taron Tuni Da Zagayowar Shahadar Fatima A Cibiyar Musulunci Ta London

Bangaren kasa da kasa: a ranar sha biyar ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a cibiyar musulunci da ke birnin London za a fara gudanar da taron tunawa da ranekun shahadar saida Fatima (AS)


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; a ranar sha biyar ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a cibiyar musulunci da ke birnin London za a fara gudanar da taron tunawa da ranekun shahadar saida Fatima (AS).

784877