IQNA

Binciken Tarjamomin Kur'ani A Cikin Turanci A Ikna

Bangaren kasa da kasa: a yau sha uku ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekara ta hijira shamsiya ana binciken tarjamomin kur'ani da aka yi a kamfanin dillancin labarai na ikna a nan jamhuriyar musulunci ta Iran.







Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; a yau sha uku ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekara ta hijira shamsiya ana binciken tarjamomin kur'ani da aka yi a kamfanin dillancin labarai na ikna a nan jamhuriyar musulunci ta Iran.

784875