IQNA

An Lalata Shafin Internet Na Jagoran Jamiyar Ke Kamar Musulunci A Faransa

Bangaren kasa da kasa: an lalata shafin internet na Mari Le Pine shugabar mai nuna karan tsana da tsananin adawa da musulunci da kuma ta yi fice ta fuskar nuna baker tsana da adawa kan musulmi da musulunci a kasar ta Faransa.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; an lalata shafin internet na Mari Le Pine shugabar mai nuna karan tsana da tsananin adawa da musulunci da kuma ta yi fice ta fuskar nuna baker tsana da adawa kan musulmi da musulunci a kasar ta Faransa.Wannan na nuni da yadda mutanen kasar ta faransa ke nuna adawa da baker siyasa ta marie lepin da kuma jamiyar da take shugabanta.


784805