IQNA

An Gudanar da Taron Karawa Juna sani Kan Shahid Mutttahir A Indiya

Bangaren siyasa da zamantakewa: a kasar Indiya a ranar goma ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya an gudanar da taron karawa juna ilimi kan Shahid Muttahir a dakin taro na Islamic Cultural Center Auditorium a birnin Dehli babban birnin kasar ta Indiya.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; a kasar Indiya a ranar goma ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya an gudanar da taron karawa juna ilimi kan Shahid Muttahir a dakin taro na Islamic Cultural Center Auditorium a birnin Dehli babban birnin kasar ta Indiya.Mahalarta wannan taron na birnin Dehli sun yi bincike da nazari da kuma masanyar nazari kan ayyukan da wannan bawon Allah Shahid Muttahir ya gudanar a lokacin yana raya wajan ciyar da addinin musulunci da kuma irin rubuce-rubucen da yayi ta bangarori daban-daban.

784762