IQNA

An ware Wani Shafi Na Goyan bayan Al'ummar Bahrain Da Bayyana Ra'ayi

Bangaren yanar gizo: an wae wani shafi na musamman na bayyana ra'ayi da bayanan goyan bayan al'ummar kasar Bahrain da kuma tashi tsaye da suka yin a ganin an samu sauyi da canji a siyasa da zamantakewa da harkokin rayuwa a cikin kasarsu.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ken an jamhuriyar musulunci da kuma ke kula da harkokin kur'ani ne ya watsa rahoton cewa: an wae wani shafi na musamman na bayyana ra'ayi da bayanan goyan bayan al'ummar kasar Bahrain da kuma tashi tsaye da suka yin a ganin an samu sauyi da canji a siyasa da zamantakewa da harkokin rayuwa a cikin kasarsu.Wannan shafi da aka ware wani salo da dam ace ta musamman da kowa zai iya bayyana ra'ayinsa da kuma gabatar da bayanai kan abubuwan da ke faruwa a kasar Bahrain.

785865