IQNA

Goyan Bayan Da Yammaci Ke Bawa HKI Na Nuni Da Halin Ko In Kula Kan yaki Da Ta'addanci

17:19 - May 04, 2011
Lambar Labari: 2117529
Bangaren siyasa: halin ko in kula da taikaci da kasashen yammacin turai ke nunawa tare da goyan bayan haramtacciyar kasar Isra'ila kuma kuma kungiyoyin ta'addanci irin su Alka'ida da Taliban na nuni da yadda bad a gasket suke ba a abin da suke rayawa na yaki da ta'addnci face suna karan tsana kan addinin musulunci da musulmi a duniya kuma babu wani dan ta'adda a mahangarsu face musulmi da addininsu.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ken an jamhuriyar musulunci da kuma ke kula da harkokin kur'ani ne ya watsa rahoton cewa: halin ko in kula da taikaci da kasashen yammacin turai ke nunawa tare da goyan bayan haramtacciyar kasar Isra'ila kuma kuma kungiyoyin ta'addanci irin su Alka'ida da Taliban na nuni da yadda bad a gasket suke ba a abin da suke rayawa na yaki da ta'addnci face suna karan tsana kan addinin musulunci da musulmi a duniya kuma babu wani dan ta'adda a mahangarsu face musulmi da addininsu.Kungiyoyin da hukumomi kare hakkn dan adam da dama masu yanci na nuna takaicinsu da yadda kasashen yammaci da gwamnaatocinsu ke nuna halin ko in kula da banbanci a wannan lamari na yaki da ta'addanci a duniya tare da goyan bayan haramtacciyar kasar Isra'ila da ta shahara ta fuskar ta'addanci da take hakkin bil adama a duniya.


785895




captcha