IQNA

Bangaren siyasa da zamantakewa: daga ranar sha shida zuwa sha takwas ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a Huseiniyar nan ta Sibtain Abad a yankin Ganj na garin Lakhunu da ke lardin Utariradesht na kasar da a gudanar da taron raya ranekun shahadar Fatima.Kamfanin dillacin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; daga ranar sha shida zuwa sha takwas ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a Huseiniyar nan ta Sibtain Abad a yankin Ganj na garin Lakhunu da ke lardin Utariradesht na kasar da a gudanar da taron raya ranekun shahadar Fatima.Malamai dam asana da daman e za su gabatar da jawabai da bayanai kan matsayi da daukakar wannan baiwar Allah wanda it ace shaugabar matan duniya da kuma yayya ta yi shahada da kuma gudummuwar da ta bayar wajan ciyar da addinin musulunci.

786287