Bangaren siyasa da zamantakewa;ana bincike kan yanayin day an kasar Uzbakistan ke ziyarartar Dakin Allah a wani kokarin inganta halin da kuma yanayin da suke yin ziyara kama daga halin bulaguro da kuma masabkinki da cid a shad a kuma ababan hawarsu a kasar Saudiya.
Kamfanin dillacin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa;
Kamfanin dillacin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; ana bincike kan yanayin day an kasar Uzbakistan ke ziyarartar Dakin Allah a wani kokarin inganta halin da kuma yanayin da suke yin ziyara kama daga halin bulaguro da kuma masabkinki da cid a shad a kuma ababan hawarsu a kasar Saudiya.Komitin da ke gudanar da wannan bincike zai yi bincike da nazarin yadda yan kasar ta Uzbakistan ke yin ziyarar dakin Allah a yan shekarun baya-baya nan da kuma yadda za a inganta da kawo gyara da gwaskwarima a cikin lamarin domin kawo sauki da inganci cikin lamarin da zai faranta zukkatar al'ummar kasar ta uzbakistan.
786180