IQNA

An Kawo Karshen Gasar Karatun Kur'ani A Hadaddiyar Daular Larabawa

18:49 - May 07, 2011
Lambar Labari: 2118170
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka yi take da ayar tadabburin kur'ani da tunani a kan ayayinsa masu tsarki, wadda aka gudanar a birnin Dubai cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran UAE an bayyan acewa, an kawo karshen wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka yi take da ayar tadabburin kur'ani da tunani a kan ayayinsa masu tsarki, wadda aka gudanar a birnin Dubai cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda cibiyar kula da ayyukan alkhairi ta kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan gasa dai an fara gudanar da ita net un a cikin makon da ya gabata, kuma ta samu halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na larabawa, musamman kasashen yankin gabas ta tsakiya.

An kawo karshen wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka yi take da ayar tadabburin kur'ani da tunani a kan ayayinsa masu tsarki, wadda aka gudanar a birnin Dubai cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa.

787427

captcha