IQNA

A Karon farako Gidan Buga Littafai Na Imam Ali (AS) A Labanon A Gurin Baje Kolin Littafai

Bangaren kasa da kasa; gidan buga littafai na imam Ali (AS0 da ke birnin Beirut na kasar Labanon a wannan sheka ya halarci kasuwar baje kolin littafai karo na ashirin da hudu ta kasa da kasa da aka gudanarwa kowace shekara a nan jamhuriyar musulunci ta Iran kuma wannan shi ne karon farko da wannan gidan buga littafai ya halarci wannan kasuwar baje kolin.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Irna ne ya watsa rahoton cewa; gidan buga littafai na imam Ali (AS0 da ke birnin Beirut na kasar Labanon a wannan sheka ya halarci kasuwar baje kolin littafai karo na ashirin da hudu ta kasa da kasa da aka gudanarwa kowace shekara a nan jamhuriyar musulunci ta Iran kuma wannan shi ne karon farko da wannan gidan buga littafai ya halarci wannan kasuwar baje kolin.Wannan gidan buga littafai an ware masu daki biyu inda suka baje da nuna irin littafan da suka kawo da buga su a cikin wannan shekara kuma sun nuna buggun littafai da kuma zane da suka yi a wannan matabba'a. wannan kasuwar baje kolin da aka fara tun ranar 14 ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in har zuwa 24 ga watan.

787137