IQNA

Tushen Wilayar Malami Ce Babbar Nasarar Tsarin Musulunci A Iran

13:49 - May 08, 2011
Lambar Labari: 2118629
Bangaren kasa da kasa; shugaban cibiyar bincike da nazarin na'ura mai kwalkwalwa da ilimomin musulunci ya bayyana cewa: dalili da tushen nasarar tsarin musulunci a Iran da kuma tajriba ta nuni shi ne tushen riko da tsarin yin biyayya ga malami a bangarorin siyasa da addini.





Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Irna ne ya watsa rahoton cewa; shugaban cibiyar bincike da nazarin na'ura mai kwalkwalwa da ilimomin musulunci ya bayyana cewa: dalili da tushen nasarar tsarin musulunci a Iran da kuma tajriba ta nuni shi ne tushen riko da tsarin yin biyayya ga malami a bangarorin siyasa da addini.hujjatul islam da musulmi Hamid Shahar yari shugaban cibiyar gudanar da bincike na nazari na na'ura mai kwalkwaluwa da kuma binciken ilimi da suka shafi musulunci a cibiyar Nur a ranar alhamis da ta gabata sha biyar ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekara ta hijira shamsiya a gaban gomomin manyan yan siyasa da malaman addini da ilimi,al'adu da malaman jami'o'in Iraki ya yi wannan bayani da kawo dalilai da misalai masu gamsarwa.

787203

captcha