IQNA

An Fara Rubuta Sunayen Yan makarantar musulunci A Fadar Mulkin Tailand

Bangaren siyasa da zamantakewa;a fadar mulkin kasar Tailand Bankuk an fara rubuta sunayen yan makaranta masu bukatar yin karatu a makarantar musulunci ta Ikra'a inda musulmi a kasar ta Tailand suka fara rubuta sunayensu.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a fadar mulkin kasar Tailand Bankuk an fara rubuta sunayen yan makaranta masu bukatar yin karatu a makarantar musulunci ta Ikra'a inda musulmi a kasar ta Tailand suka fara rubuta sunayensu.Tuni musulmi a kasar Tailand suka fara rubuta sunayen yayansu da ke son daukan arasi a makaranar musulunci ta ikra'. Kuma masu son rubuta yayansu suna iya amfani da shafin Internet na makarantar kamar haka; http://www.iqra.ac.th/home.html

787031