IQNA

A Kasar Rasha Ce Za A Gudanar Da Taron Kiristanci Da Musulunci

16:57 - May 11, 2011
Lambar Labari: 2120739
Bangaren ilimi da nazari:a kasar Rash ace za a gudanar da taron karawa juna sani kan kiristanci da kuma addinin musulunci da za a gudanar a ranekun hudu da biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin SanktPeterburg na kasar ta Rasha.





Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; Rash ace za a gudanar da taron karawa juna sani kan kiristanci da kuma addinin musulunci da za a gudanar a ranekun hudu da biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin SanktPeterburg na kasar ta Rasha.Masana da marubuta da shaugabannin da malaman addinai gudana biyu Kiristanci da kuma musulunci za su hadu domin yin nazari da bincike kan addinan guda biyu da kuma hanyoyin da za a bi a inganta hadin kai da fahimtar juna a tsakanin mabiya addinan biyu tare da b=mangace wasu banbance da sabani da kuma rikici da ake samu a nan da can a wasu lokuta da kasashen saboda rashin fahimta ko wata matsala dab a taka karat a karya ba.


789312
captcha