Bangaren kasa da kasa: a karo na bakwai jami'ar Kamburj za ta karbi gudanar da taron kasa da kasa kan yadda aka ruv=sa wasu salon rubuce-rubuce na musulunci da za a yi a ranekun ashirin da daya da ashirin da biyu da kuma ashirin da uku ga wannan wata da muke ciki na Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; a karo na bakwai jami'ar Kamburj za ta karbi gudanar da taron kasa da kasa kan yadda aka ruv=sa wasu salon rubuce-rubuce na musulunci da za a yi a ranekun ashirin da daya da ashirin da biyu da kuma ashirin da uku ga wannan wata da muke ciki na Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.A gurin wannan taro masana zane da rubuce-rubuce masulmi da wadanda ba musulmi ba za su yi dogon nazari da bincike kan irin salon rubuctu da ake da su a duniyar musulmi da kuma wadanda suka bace ba a amfani da su da kuma dalilin bacewarsu ko dalilin day a sa ba a amfani da su a yau.
789339