IQNA

An Girmama Wadanda Suka Lashe Gasar Makala Ta Muhammad (SWA) Darajar Dan Adam

Bnagren al'adu da fasaha:a ranar sha shida ga watan Urdebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a wani taron musamman aka girma da mutunta wadanda suka ci nasara da lashe gasar rubutacciyar makala mai taken Muhammad (SWA) daraja da daukakar dan adam da kuma aka shirya lokacin zagayowar haifuwar wannan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka da darul Laftayi na musulmin kasar Labanon ya shirya.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; a ranar sha shida ga watan Urdebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a wani taron musamman aka girma da mutunta wadanda suka ci nasara da lashe gasar rubutacciyar makala mai taken Muhammad (SWA) daraja da daukakar dan adam da kuma aka shirya lokacin zagayowar haifuwar wannan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka da darul Laftayi na musulmin kasar Labanon ya shirya. A gurmama wadanda suka lashe gasar ne a gaban manya baki da shugabannin addini da kuma na siyasa a kasar ta Labanon.


7888921