IQNA

A Baje Kolin Littafai An Nuna Ta'addancin Gamnatinn Bahrain

Bangaren Kasa Da kasa: a wajan gudanar da kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa da ake ci gaba da gudanarwa a nan jamhuriyar musulunci ta Iranan nuna hotunan bakin ta'addancin gwamnatin Bahrain da kuma mamayen gwamnatin Saudiya kan al'ummar kasar ta Baharain kuma a jiya ashirin da daya ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da Tis'in ne ana nuna wannan ayyukan assha.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a wajan gudanar da kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa da ake ci gaba da gudanarwa a nan jamhuriyar musulunci ta Iranan nuna hotunan bakin ta'addancin gwamnatin Bahrain da kuma mamayen gwamnatin Saudiya kan al'ummar kasar ta Baharain kuma a jiya ashirin da daya ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da Tis'in ne ana nuna wannan ayyukan assha. An nuna hotuna da ke nuni da bayani dalla-dalla kan irin baker siyasa da zalumci da kuma danniya da babakere da ta'addanci mafi muni da gwamnatocin Bahrain da na saudiya da suka samu hadin bakin gwamnatocin yammacin turai ke danne da kisan gilla da kisan kiyashi kan al'ummar Bahrain kawai don sun tashi neman sauyi dacanji a harkokin siyasar kasarsu.

789473