Bangaren kasa da kasa: a wani tzama da za a gudanar a kasar Faransa a gobe juma'a ashirin da uku ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Marseille za a yi nazari kan matsayin mata a addinin musulunci.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a wani tzama da za a gudanar a kasar Faransa a gobe juma'a ashirin da uku ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Marseille za a yi nazari kan matsayin mata a addinin musulunci.A zoren gudanar da wannan tare day a hada malaman addini ,marubuta,dam asana zamantakewa da kuma uwa uba komitin kare hakkokin mata musulmi a nahiyar Turai da kuma fitattun malamai irinsu Darik Ramadan da Sheikh Muhammad Khitabi za su tattauna da yin bahasi kan wannan lamari mai muhimmanci na hakkin mata a cikin addinin musulunci.
790123