Bangaren kasa da kasa:hukumar yada addinin musulunci da al'adun musulunci da kuma ilimi Asesco daga ranar ashirin da shida zuwa ashirin da tara ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku d atis'in za ta bada horo na musamman ga mata a kasar Guinee Conakry.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; hukumar yada addinin musulunci da al'adun musulunci da kuma ilimi Asesco daga ranar ashirin da shida zuwa ashirin da tara ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku d atis'in za ta bada horo na musamman ga mata a kasar Guinee Conakry. Za a samu wadanda za su halarci wannan taro daga kasashen Burkina Faso,Mali,Senegal da Togo.
790331