Bangaren kasa da kasa; dakin littafe da sayar da shi na kungiyar Hizbullahi a kasuwar baje kolin kasa da kasa karo na ashirin da hudu a nan Tehran kuma wakilin hadin guiwar kungiyoyin al'adun musulunci a kasar Labanon ya jaddada cewa; koyar da ilimomin kur'ani na daga cikin muhimman ayyukan da cibiyar al'adu da ke karkashin kungiyar Hizbullahi a Labanon ta sa gaba dab a su muhimmanci.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; dakin littafe da sayar da shi na kungiyar Hizbullahi a kasuwar baje kolin kasa da kasa karo na ashirin da hudu a nan Tehran kuma wakilin hadin guiwar kungiyoyin al'adun musulunci a kasar Labanon ya jaddada cewa; koyar da ilimomin kur'ani na daga cikin muhimman ayyukan da cibiyar al'adu da ke karkashin kungiyar Hizbullahi a Labanon ta sa gaba dab a su muhimmanci. Muhammad Bazi ne ya yi wannan bayani a wata hira da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar muslunci ta Iran a daidai lokacin day a ziyarci kasuwar baje kolin littafai ta birnin Tehran. Kuma kasuwar baje kolin littafan ta birnin Tehran a fara tan e tun ranar sha hudu ga wannan wata na Urdebeheshrt shekara ta dubu daya da dari uku da tsi'in da kuma za a kawo karshenta a ranar ashirin da hudu yau ken an.
789617