Bangaren kasa da kasa; a kasar Beljuim an gudanart da taro a ranar ashirin da hudu ga watan Urdebehjesht shekara ta dubu daya da dari uku da Ti'sin hijira shamsiya a birnin Bruksel fadar mulkin wannan kasa da ke nahiyar Turai kan dokokin musulunci da suka shafdi aure.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a kasar Beljuim an gudanart da taro a ranar ashirin da hudu ga watan Urdebehjesht shekara ta dubu daya da dari uku da Ti'sin hijira shamsiya a birnin Bruksel fadar mulkin wannan kasa da ke nahiyar Turai kan dokokin musulunci da suka shafdi aure.Har ila yau a wannan taron kara wa juna Sali da nazari kan dokokin da musulunci ya kumsa kan aure mahalarta taron za su yi dubi kan muhimmancin da addinin musulunci ke bawa zamantaewar aure da iyali da kuma lamarin day a shafi sanya hijabi ga wata musulmi musamman ga watan da ke zaune a yammacin turai suna daga cikin abubuwan da mahalarta taron suka yi nazari a akai.
791243