IQNA

An Watsa Litafin Watan Allah A Kur'ani da Suna Cikin Harshen Falatanci

Bangaren al'adu da fasaha; wannan littafi ya kumshi tarurruka da bayanai da aka gudanar da suka shafi watan ramadana da aka yi Magana da bayaninsa a cikin kur'ani mai girma da kuma hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka da kuma aka tarjama a yan kwanakin nan a cikin harshen fulatanci.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; wannan littafi ya kumshi tarurruka da bayanai da aka gudanar da suka shafi watan ramadana da aka yi Magana da bayaninsa a cikin kur'ani mai girma da kuma hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka da kuma aka tarjama a yan kwanakin nan a cikin harshen fulatanci.A cikin wannan littafi an yi bayani dalla dalla kan abubuwan day a kamata mutum ya yi a cikin wannan wata mai albarka da kuma abubuwa na falala da ke kumshe a cikin wannan wata.



791206