IQNA

A Birnin London Na Kasar Britaniya An Gudanar Da Zanga-zangar Kin HKI

17:13 - May 16, 2011
Lambar Labari: 2123299
Bangaren kasa da kasa; a daidai lokacin zagayowar shekaru sattin da uku da mamaye Palsdinu da ake kira da ranar mamaya an gudanar da gagaramar zanga-zanga kin jinin da Allah wadai haramtacciyar kasar Isra'ila a wannan rana ta ashirin da hudu ga watan Urdebehgesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis;in Hijira shamsiya.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a daidai lokacin zagayowar shekaru sattin da uku da mamaye Palsdinu da ake kira da ranar mamaya an gudanar da gagaramar zanga-zanga kin jinin da Allah wadai haramtacciyar kasar Isra'ila a wannan rana ta ashirin da hudu ga watan Urdebehgesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis;in Hijira shamsiya.A irin wannan ran ace Haramtacciyar kasar Isra'ila ta mamaye Palsdinu da tilastawa palasdinawa ficewa daga gidaje da yankinsu a wani lamari nab akin zalunci da mamaye da tarihin dan adam bai taba ganin irinsa ba kuma lamarin day a bakanta duniya da tarihinta a karni na ashiri da al'ummar duniya da kungiyoyi na ciki da na kasa da kasa da hukumomi da kuma kasashe ke raya wayewa da ci gaba .Irin wannan zanga-zangar kin jinin da nuna adawa da zaluncin haramtacciyar kasar Isra'ila a kasashe daban daban kuma da daman a duniya.


791908

captcha