IQNA

Taron Kan Mu'ijizar Kur'ani Ta Fuskar Ilimi A Faransa

Bangaren kasa da kasa: an gudanar da wani taron kara wa juna ilimi a kasar Faransa a musamman a birnin Saint Denis na kasar Faransa a ranar ashirin da hudu ga watan Urdebeheshet na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma taron da aka yi mai taken mu'ijozin da ke cikin Kur'ani mia girma ta fuskar ilimi.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an gudanar da wani taron kara wa juna ilimi a kasar Faransa a musamman a birnin Saint Denis na kasar Faransa a ranar ashirin da hudu ga watan Urdebeheshet na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma taron da aka yi mai taken mu'ijozin da ke cikin Kur'ani mia girma ta fuskar ilimi. A wajan wannan taro mahalarta taron sun yi nazari da bahasi mai zurfi kan fannoni na ilimi da Alkur'ani ya kumsa da kuma abubuwa na ban mamaki da mu'ijizar da kur'ani ya kumsa ta wannan bangare na ilimi.


791954