IQNA

Musulmin Faransa Sun Bukaci Da A Bude Wata Cibiyar Binciken Musulunci A Kasar

19:20 - May 16, 2011
Lambar Labari: 2123329
Bangaren kasa da kasa, daruruwan mabiya addinin muslunci a kasar Faransa suka bukaci da a bude wata babbar cibiyar bincike da nazari kan addinin musulunci a kasar, domin bayar da dama ga masu sha’awar yin bincike kan muslunci su samu damar yin nazari cikin sauki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo vousnousils cewa, daruruwan mabiya addinin muslunci a kasar Faransa suka bukaci da a bude wata babbar cibiyar bincike da nazari kan addinin musulunci a kasar, domin bayar da dama ga masu sha’awar yin bincike kan muslunci su samu damar yin nazari cikin sauki. daruruwan mabiya addinin muslunci a kasar Faransa suka bukaci da a bude wata babbar cibiyar bincike da nazari kan addinin musulunci a kasar, domin bayar da dama ga masu sha’awar yin bincike kan muslunci su samu damar yin nazari cikin sauki, ba tare da sun bukaci wasu matsaloli ba.
Wannan bukata ta musulmin kasar Faransa an mika ta ne bisa la’akari da bukatar da ake da ita, wajen ganin an fadada bincike kan addinin musulunci da kuma ilmominsa, wanda hakan zai taikama matuka domin rage kyamar addinin muslunci da ake fama da ita a kasar.
Daruruwan mabiya addinin muslunci a kasar Faransa suka bukaci da a bude wata babbar cibiyar bincike da nazari kan addinin musulunci a kasar, domin bayar da dama ga masu sha’awar yin bincike kan muslunci su samu damar yin nazari.
791763

captcha