IQNA

Za A Fara Gudanar Da Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki Ta Kasar UAE

19:21 - May 16, 2011
Lambar Labari: 2123332
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar katarun kur’ani mai tsarki ta kasar hadaddiyar daular larabawa a birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta kasar, tare da halartar daruruwan makaranta na kasar, domin gogawa da juna abangaren karatun a fagen tartil.
Kamgfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakaltoo daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dillancin labarai na WAM an bayyana cewa, za a fara gudanar da gasar katarun kur’ani mai tsarki ta kasar hadaddiyar daular larabawa a birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta kasar, tare da halartar daruruwan makaranta na kasar, domin gogawa da juna abangaren karatun a fagen tartil, wanda za a bude a yammacin yau.
Wannan gasar karatu dai tana daya daga cikin irinta da aka saba gudanarwa akasar, inda ake samun daruruwan makaranta da kuma mahardata su kara da juna, duk kuwa da ewa a wannan karon za agudanar da gasar ne a matsayi na kasa amma kuma, bangaren karu da salon tartili ne kawai za ayi.
Za a fara gudanar da gasar katarun kur’ani mai tsarki ta kasar hadaddiyar daular larabawa a birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta kasar, tare da halartar daruruwan makaranta na kasar, domin gogawa da juna a bangaren karatun a fagen tartil.
791791
captcha