IQNA

Za A Bude Wata Babbar Cibiyar Muslunci A Kasar Faransa Mai Suna Assalam

13:01 - May 18, 2011
Lambar Labari: 2124498
Bangaren kasa da kasa, za a bude wata babbar cibiyar kula da ayyuka da aharkokin addinin muslunci a kasar faransa mai suna Asslam, kuma bisa ga shirin da kungiyoyin muslunci na kasar Faransa suke da shi wannan kungiyar za abude ta ne a farkon shekara ta 2012 a birnin Nantes.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na trouvetamosquee an bayyana cewa, za a bude wata babbar cibiyar kula da ayyuka da aharkokin addinin muslunci a kasar faransa mai suna Asslam, kuma bisa ga shirin da kungiyoyin muslunci na kasar Faransa suke da shi wannan kungiyar za abude ta ne a farkon shekara ta 2012 a birnin Nantes na kasar Faransa.
Ya ci gaba da cewa wasu yankunan kasar faransa suna da musulmi da dama, wasu kuma akwai karancin musulmia acikinsu, saboda haka ya kamata har wadanda suke da karancin musulmin a basu damar shiga cikin wannan zabe, ta yadda hakkin wani ba zai saraya ba, wanda kuma hakan na bukatr karin lokaci kafin hada sunayen dukkanin musulmin yankuna.
Shugaban masallacin birnin paris fadar mulkin kasar Faransa Dalil Bubakar ya bukaci da a dage gudanar da zaben shugaban kwamitin musulmin kasar Faransa zuwa wani lokaci nan gaba ne, saboda rashin samun daidaito tsakanin musulmin yankunan kasar, da kuma yin adalci a wurin zaben kmar yadda ya kamata.
793312

captcha