Bangaren nazari da ilimi: kasashen musulmi ta hanyar fahimatr muhimmancin bincike da nazari karkashin ilimi da kuma aiki tare da junansu kafada kafada za su iya magance matsalolin da suke fama da su.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar mausulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; kasashen musulmi ta hanyar fahimatr muhimmancin bincike da nazari karkashin ilimi da kuma aiki tare da junansu kafada kafada za su iya magance matsalolin da suke fama da su.
Mahmud Hikimat Niya mataimakin sakataren cibiyar bincike d anazari na ilimi da al'adu a nan jamhuriyar musulunci ta Iran a wata tattayanawa day a yi da kamfanin dillancin labarai na afganistan ya bayyana cewa a yau lokaci ya yi day a kamata kasashen musulmi su fahimci muhimmanci gudanar da bincike na ilimi da kuma alfanon da ke tattare da haka da kuma yadda za su taimakawa juna wajan warware matsalolin da suke fama da su.
793434