IQNA

Za A Fara Rubuta Kur'ani Mafi Girma A Duniya

Bangaren Fasaha:Isfand Yari mamba a kungiyar kula da malamai da marubuta a Iran ya bada labarin fara rubuta kur'ani mafi girma a dunita da cewa; nan bad a jimawa ban e za a fara rubuta kur'ani mai girma mafi girma a duniya.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa wahoton cewa; Isfand Yari mamba a kungiyar kula da malamai da marubuta a Iran ya bada labarin fara rubuta kur'ani mafi girma a dunita da cewa; nan bad a jimawa ban e za a fara rubuta kur'ani mai girma mafi girma a duniya. Ya kara da cewa yau kimanin shekaru shidda ken an da aka bayar da shawarar gudanar da wannan jan aiki wanda kuma yanzu an kamala bangaren binicike da nazari kan wannan jan aiki na alheri inda fitattun marubuta dam asana ta fuskar rubutu da fasaha za su bayar da gudummuwarsu wajan gudanar da wannan aiki.


795469