Bangaren kasa da kasa: sojojin gwamnatin Ali Khalifa Na Kasar Bahrain bayan sun ruguza masallacin Imam Mahdi (AJ) da kuma gurin day a dora kafarsa sun kwashe kasar da aka gina masallaci da wannan guri mai darajana zuwa wani guri na daban.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa wahoton cewa; sojojin gwamnatin Ali Khalifa Na Kasar Bahrain bayan sun ruguza masallacin Imam Mahdi (AJ) da kuma gurin day a dora kafarsa sun kwashe kasar da aka gina masallaci da wannan guri mai darajana zuwa wani guri na daban. Yadda sojojin gwamnatin Bahrain da hadin guiwar sojojin Saudiya na rusa guraren ibada da gurare masu tsari da abubuwa masu daraja a kasar ta Bahrain a wani lamari dab a a cika ganin irinsa ba.
795539