IQNA

Taro Kan Adabin Mai Tasiri Da Musulunci A Tataristan

Bangaren al'adu da fasaha;a ranar talatin da daya ga watan urdebehesht day a shige na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya an gudanar da taro klan adabi mai tasiri da kuma addinin musulunci da kungiyar matasa ta Altin Urta da ke karkashin ofishin da ke kula da harkokin musulmi a jamhuriyar musulunci ta tataristan.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranar talatin da daya ga watan urdebehesht day a shige na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya an gudanar da taro klan adabi mai tasiri da kuma addinin musulunci da kungiyar matasa ta Altin Urta da ke karkashin ofishin da ke kula da harkokin musulmi a jamhuriyar musulunci ta tataristan.Mahalarta taron sun yi bayani kan yan matasa ke taka rawar gani kan bunkasa harkokin musulunci.


796021