Bangaren kasa da kasa; al'ummar kasar Nervej sun gudanar da wata gagaramar zanga-zanga ta yin Allah wadai da kasar Amerika wadda take nuna goyan baya ga zalunci da danniyar da gidan sarautar Ali Khalifa a kasar Bahrain ke nunawa kan al'ummar Bahrain kuma a ranar talatin da daya ga watan urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiyta ne a Uslo fadar mulkin kasar suka gudanar da wannan zanga-zanga.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; al'ummar kasar Nervej sun gudanar da wata gagaramar zanga-zanga ta yin Allah wadai da kasar Amerika wadda take nuna goyan baya ga zalunci da danniyar da gidan sarautar Ali Khalifa a kasar Bahrain ke nunawa kan al'ummar Bahrain kuma a ranar talatin da daya ga watan urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiyta ne a Uslo fadar mulkin kasar suka gudanar da wannan zanga-zanga.Al'ummomi daban daban na duniya da masu yin sharfi kan sauye-sauye da ake fuskanta a kasashen larabawa da na gabas ta tsakiya na mamaki matuka gaya kan yadda Amerika ke nuna bambanci kan abubuwan da suke faru iinda ta rufe ido da goyan bayan zaluncin da mahukumtan kasar Bahrain ke nunawa talakkawan kasar.
796378