IQNA

Bada Horo Na Musamman Ga Malaman Tarbiyar Musulunci A Jamus

Bangaren kasa da kasa; a yau ne biyu ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara bada horo na musamman ga malam da ke koyar da tarbiyarv musulunci a kasar Jamus kuma hukumar bada ilimi da koyarwa ta musulunci Farankfut a Jamus tare da hadin guiwar hukumar kula da ilimi da al'adun musulunci ta Asesco da ke karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi suka shira da zai ci gaba shi bada horon har zuwa ranar biyar ga watan khurdad na wannan shekara.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a yau ne biyu ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara bada horo na musamman ga malam da ke koyar da tarbiyarv musulunci a kasar Jamus kuma hukumar bada ilimi da koyarwa ta musulunci Farankfut a Jamus tare da hadin guiwar hukumar kula da ilimi da al'adun musulunci ta Asesco da ke karkashin kungiyar hadin kan kasashen musulmi suka shira da zai ci gaba shi bada horon har zuwa ranar biyar ga watan khurdad na wannan shekara. Wannan bada horo ga malaman da ke koyar da tarbiyar musulunci a kasar ta Jamus ko shakka babu zai taimaka ta hanyoyi da bangarori da dama da kuma zai sa aka rika lura kan salon da malaman ke bada darasi gay an makaranta a wannan kasa ta yammacin Turai.


796171