IQNA

Turkiya Ta Nuna Damuwa Da Yadda Ake Samun Karuwar Kamar Addini A Turai

16:54 - May 25, 2011
Lambar Labari: 2128575
Bangaren kasa da kasa: ma'aikatar harkokin wajen kasar Turai ta fitar da wani bayani na yin Allah wadai da harin nun awariya da kama kan masallaci na Banya Bashi a garin Sufiya babban birnin Balgaristan da haka ke nuni a karara da karuwar nuna kama da wariya kan addinin musulunci da musulmi a nahiyar Turai.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoon cewa: ma'aikatar harkokin wajen kasar Turai ta fitar da wani bayani na yin Allah wadai da harin nun awariya da kama kan masallaci na Banya Bashi a garin Sufiya babban birnin Balgaristan da haka ke nuni a karara da karuwar nuna kama da wariya kan addinin musulunci da musulmi a nahiyar Turai.A cikin wannan sanarwa ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Turkiya ta fito karara ta nuna bacin raid a takaicin yadda ake samun karuwar nuna kama da banbanci hatta da kaiiwa guraren ibada da masallatai da su kansu musulmi a yammacin Turai hari tare da kiran daukan matakan kawo karshen wannan lamari.


797398

captcha