Bangaren siyasa da zamnatakewa: a ranar talatin ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a wannan juma'ar da ta gabata aka gudanar da wani buki na musamman na bude kofar sabon masallacin da aka gina a garin Astana a kasar Kazakistan kuma Sheikh Kanta Haji ne ya jagoranci bukin a wannan rana mai albarka ta juma'a.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoon cewa: a ranar talatin ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a wannan juma'ar da ta gabata aka gudanar da wani buki na musamman na bude kofar sabon masallacin da aka gina a garin Astana a kasar Kazakistan kuma Sheikh Kanta Haji ne ya jagoranci bukin a wannan rana mai albarka ta juma'a. abin lura a nan shi sheikh Kanta Haji yana daga cikin mutane da ked a martaba da karbuwa a tsakanin al'ummar wannan kasa.
797458