Bangaren siyasa da zamantakewa; a ranar ashirin da tara ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya karkashin wata tawaga da ta ziyarci ofishin magajin garin Bayram Pasha a jamhuriyar Kosovo Izzat Shanar mai bada fatawa a garin ya sanar da gina masallaci mafi girma a garin Mitavoivsa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoon cewa: a ranar ashirin da tara ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya karkashin wata tawaga da ta ziyarci ofishin magajin garin Bayram Pasha a jamhuriyar Kosovo Izzat Shanar mai bada fatawa a garin ya sanar da gina masallaci mafi girma a garin Mitavoivsa. Wannan masallaci da za a gina yana da fadin da girman murabba'I dubu biyu da dari biyar da tsawon mita arbain da takwas.
796819