IQNA

Mazhabar Shi'anci A Kasar Rasha Na Samin Karbuwa

Bangaren nazari da ilimi: Hujjatul Islami dakuma musulmi Mahdi Imani Pur mukaddashin kasa da kasa na hukumar kula da al'adu da dangantaka ta musulunci a wani taron yin nazarin matsayin musulmi da musulunci a kasar Rasha da aka gudanar a ranar biyu ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya inda aka samu halartar shugababnni da darektoci na hukumar ya gaddamar da taro kan yadda mazhabar shia'a ke yaduwa da binkasa a kasar Rasha.




Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoon cewa: Hujjatul Islami dakuma musulmi Mahdi Imani Pur mukaddashin kasa da kasa na hukumar kula da al'adu da dangantaka ta musulunci a wani taron yin nazarin matsayin musulmi da musulunci a kasar Rasha da aka gudanar a ranar biyu ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya inda aka samu halartar shugababnni da darektoci na hukumar ya gaddamar da taro kan yadda mazhabar shia'a ke yaduwa da binkasa a kasar Rasha.



797194